Dan majalisar dattawa Mai wakiltar maza6ar Bauchi ta kudu ya raba naira miliyan ashirin da bakwai 27 wa dalibai da malaman makarantun Tsangaya su dari hudu 400 tare da Samar masallatai kananan fitilu masu amfani da hasken rana a maza6ar sa
Daga Yahuza Yahaya Doka Dan majalisar dattawa mai wakiltar maza6ar Bauchi ta kudu Alhaji Shehu Buba Umar ya rabar
Read More