Koma Sashen Turanci

Koma Yanzu

Jihar Bauchi

Labaran Jiha

Uwar gidan Gomnan Jiha ta marabci majalisar kungiyar mata ta kasa.

Uwar gidan Gwamnan jiha Hajia A’isha Bala Muhammad tayi alkawarin bada fifiko ga batutuwan da suka shafi mata a wannan…

Read More »
Labaran Jiha

Gwamna Bala ya yaba da Shugabancin Kungiyar ‘yan Jarida wajen aiki bisa kwarewa

Daga Muslim Lawal: Gwamna Bala Mohammed yace ya ji dadi da irin kyakkyawan shugabancin da Majalisar Kungiyar ‘yan jarida ta…

Read More »
Ilimi

GWAMNA BALA YA YABA WA KWAMITIN MUSABAKAR AL-QURANI NA JIHAR BAUCHI.

Daga Yahuza Yahaya Doka: Gwmana Bala Muhammad na jihar Bauchi, ya cira hula wa Kwamitin musabakar al-Qurani mai girma na…

Read More »
Labaran Jiha

Gwamna Bala ya ce Shugabannin Kungiyar Kwallon kafa ta Wikki sun gagara tabuka komai

Daga Muslim Lawal: Gwamna Bala Muhammad na jihar Bauchi, yace shugabannin Kungiyar kwallon kafa ta Wikki Tourist da suka gabata,…

Read More »
Labaran Jiha

KWAMISHINAN YADA LABARAI NA JIHAR BAUCHI YA TABBATAR DA SHIRIN GWAMNATIN JIHA NA SAMAR DA AIKIN YI GA MATASA

DAGA OKASHA DANMADAMI: Kwamishinan yada labarai da sadarwa Comrade Usman Garba Danturaki, ya tabbatar da shirin gwamnatin jiha ta yau,…

Read More »
Kasuwanci

Gwamna Bala ya amince da bada naira miliyan 500, don samun nasarar gudanar da kasuwar baje kolin Arewa maso Gabas

Kwamishinan Ma’aikatar Ciniki da Masana’antu ta jihar Bauchi Alh. Mahmud Baba Ma’aji, yace shirye shirye sunyi nisa, wajen daukar nauyin…

Read More »
Labaran Jiha

Gwamna Bala yayi Alkawarin inganta tsari da nagartar aikin gwamnatin jihar Bauchi.

  Gwamna Bala Abdulkadir Mohammed, ya ayyana shirin gwamnatinsa na yin aiki tare da Ofishin shugabar ma’aikatan gwamnatin tarayya, wajen…

Read More »
Ilimi

Hukumar SUBEB ta Jihar Bauchi tayi alkawarin tabbatar da gudanar sashen ilimi yadda ya kamata a jihar.

Hukumar samar da ilimi bai-daya ta jihar Bauchi – SUBEB, tayi alkawarin tabbatar da gudanar sashen ilimi yadda ya kamata…

Read More »
Lafiya

Gwamnatin jihar Bauchi zata gina madatsun ruwa guda 30 a duk fadin K/hukumomi 20 na jihar.

Gwamnatin jihar Bauchi tace zata gina madatsun ruwa guda 30 a duk fadin K/hukumomi 20 na jihar. Kwamishinan albarkatun ruwa…

Read More »
Back to top button
Social Media Auto Publish Powered By : XYZScripts.com