Koma Sashen Turanci

Koma Yanzu
Labaran Jiha

MA’AIKATAR AYYUKA TA JIHAR BAUCHI TA MIKA WASU SASSA BIYU GA WASU MA’AIKATUN

Daga Jami’in Hulda da Jama’a na ma’aikatar.

Ma’aikatar Ayyuka da Sufuri ta jihar Bauchi ta hannunta Sassanta biyu, ga wasu Ma’aikatun, bisa cika umurnin amincewar da Gwamnan Jihar yayi na Kirkirar sabbin Ma’aikatu da sake fasalin sauran Ma’aikatun Gwamnatin Jihar Bauchi.

Da yake mika Sassan a hukumance a wata takaitacciyar liyafa da ta gudana a Hedkwatar Ma’aikatar, Kwamishinan Ayyuka da Sufurin, wanda ya samu wakilcin Babban Sakataren Ma’aikatar Alh. Abubakar Usman Misau, yace shawarin kirkirar sabbin Ma’aikatun da sake fasalin sauran Ma’aikatun, ya ta’allaka ne alkiblar manufa da batutuwan da Gwamnati ke baiwa muhimmanci.

 

 

DOWNLOAD OUR MOBILE APP Download Our Mobile App

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Social Media Auto Publish Powered By : XYZScripts.com