Koma Sashen Turanci

Koma Yanzu
Labaran Duniya

Kotun koli ta tabbatar da hukunc kotunan sauraron kararrakin zabein

Kotun koli ta tabbatar da hukuncin Kotunan sauraron kararrakin zabe da na daukaka kara, wadanda suka halalta zaben Gwamna Hyacinth Alia na jihar Binuwai.
Kotun tayi watsi da daukaka karar Jam’iyyar PDP da Dan takaranta a zaben gwamnan jihar Binuwai Mr. Titus Uba.
A zaben gwamnan jihar da aka gudanar ran 18 ga watan Maris na bara, Mr. Alia na Jam’iyyar APC, ya samu kuri’u dubu 473, da 933, ya doke abokin karawarsa na kusa Mr. Titus Uba na Jam’iyyar PDP, wanda ya samu kuri’u dubu 223 da 914.

DOWNLOAD OUR MOBILE APP Download Our Mobile App

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Social Media Auto Publish Powered By : XYZScripts.com