Koma Sashen Turanci

Koma Yanzu

Labaran Jiha

Gwamnan Jihar Bauchi ya taya murna wa Mahukuntan Jami’ar ATBU ta Bauchi, bisa yaye rukunin farko na dalibanta.

Gwamna Bala Muhammad na Jihar Bauchi ya taya murna wa Mahukuntan Jami’ar ATBU ta Bauchi, bisa yaye rukunin farko na…

Read More »

TARON BITA DON KARA KWAZON ‘YAN JARIDAN GIDAN GWAMNATI.

A wani yunkurin tabbatar da kwatanta kwarewa a yayin yayata manufofi da shirye shiryen Gwamnatin Jihar Bauchi, mambobi Tawagar ‘yanjarida…

Read More »

Tsaftar Muhalli a Jihar Bauchi: Hukumar da abin ya shafa ta Jaddada kudirin Gomnatin jiha

Gwamnatin Jiha zata fidda sabuwar manufar kula da muhalli, wadda zata fayyace matakan gudanar da aikin tsabtar muhalli ta wata-wata…

Read More »

An yi kira ga al’ummar Karamar hukumar Alkaleri da su mara baya ga manufofin Gwamnatin jiha

Anyi kira ga al’ummar K/hukumar Alkaleri da su cigaba da mara baya wa gwamnatin jiha, don su cigaba da more…

Read More »

Zabubbukan cike gurbi na shekarar 2024: Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa ta tattauna da masu ruwa da tsaki

A shirye shiryenta na gudanar da zaben cike gurbi a wasu Jihohin kasar nan da lamarin ya shafa, Hukumar zabe…

Read More »

Uwar gidan Gomnan Jiha ta marabci majalisar kungiyar mata ta kasa.

Uwar gidan Gwamnan jiha Hajia A’isha Bala Muhammad tayi alkawarin bada fifiko ga batutuwan da suka shafi mata a wannan…

Read More »

Gwamna Bala ya yaba da Shugabancin Kungiyar ‘yan Jarida wajen aiki bisa kwarewa

Daga Muslim Lawal: Gwamna Bala Mohammed yace ya ji dadi da irin kyakkyawan shugabancin da Majalisar Kungiyar ‘yan jarida ta…

Read More »

Gwamna Bala ya ce Shugabannin Kungiyar Kwallon kafa ta Wikki sun gagara tabuka komai

Daga Muslim Lawal: Gwamna Bala Muhammad na jihar Bauchi, yace shugabannin Kungiyar kwallon kafa ta Wikki Tourist da suka gabata,…

Read More »

MA’AIKATAR AYYUKA TA JIHAR BAUCHI TA MIKA WASU SASSA BIYU GA WASU MA’AIKATUN

Daga Jami’in Hulda da Jama’a na ma’aikatar. Ma’aikatar Ayyuka da Sufuri ta jihar Bauchi ta hannunta Sassanta biyu, ga wasu…

Read More »

GWAMNATIN JIHAR BAUCHI TA GWANGWAJE HUKUMAR ‘YAN KWANA-KWANA TA JIHA DA KAYAN AIKI IRIN NA ZAMANI.

A yunkurinta na shawo kan karuwar aukuwar gobara a yankunan karkarar jihar Bauchi, Gwamnatin Jihar ta iza kaimi wa Hukumar…

Read More »

Harkar Lafiya: An bukaci ma’aikatan kiwon lafiya su kara zage damtse

An bukaci ma’aikatan lafiya a Jihar Bauchi su kara sadaukar da kansu bisa aikinsu, don daga darajar aikin kula da…

Read More »

Majalisar Dokokin jiha ta jaddada shiri na ganin an kyautata bangaren kiwon lafiya a jihar Bauchi

Kwamitin kula da lafiya da ma’aikata na Majalisar Dokoki ta jihar Bauchi ya bayyana shirinsa na tabbatar da ganin manufofin…

Read More »

Ziyarar neman hadin kai da goyon baya: Kungiyar Kwararrun Musulmai ta zo nan BRC

Kungiyar musulmi Kwararru, ta bidi goyon bayan gidan rediyon Bauchi – BRC, don kara inganta ayyukanta a duk fadin Jihar…

Read More »

Sata da cinikayyar Yara kanana a jihar Bauchi: Majalisar dokoki ta Magantu.

Majalisar Dokokin jiha ta bayyana damuwa game da gungun wasu miyagu da suka kware a sata, safara da cinikin yara…

Read More »

Miyetti Allah: An bukaci mambobi da su kawo karshen takaddama a tsakanin su.

Shugaban Kwamitin rikon kwaryar Majalisar K/hukumar Alkaleri Comrade Bala Ibrahim Mahamoud, yayi kira ga Kungiyar Miyetti Allah Reshen Alkaleri da…

Read More »

Gwaman Jiha Ya Taya Al’ummar Jiha Murnar shiga sabuwar shekara

Gwamna Bala Abdulkadir Mohammed ya taya al’ummar wannan jiha murnar shiga sabuwar shekarar 2024, yana mai kira a garetaa ta…

Read More »

KWAMISHINAN YADA LABARAI NA JIHAR BAUCHI YA TABBATAR DA SHIRIN GWAMNATIN JIHA NA SAMAR DA AIKIN YI GA MATASA

DAGA OKASHA DANMADAMI: Kwamishinan yada labarai da sadarwa Comrade Usman Garba Danturaki, ya tabbatar da shirin gwamnatin jiha ta yau,…

Read More »

Gwamna Bala Muhammad yace Babban burin gwamnatinsa, shi ne maido da martabar ilimi a makarantun gwamnatin jiha da ya gushe, ta hanyar magance daukacin matsalar karancin ma’aikata a sashen.

Gwamnan ya bayyana haka ne lokacin da yake bude babban taron koli na ini biyu kan sha’anin ilimi, wanda aka…

Read More »

Gwamna Bala yayi Alkawarin inganta tsari da nagartar aikin gwamnatin jihar Bauchi.

  Gwamna Bala Abdulkadir Mohammed, ya ayyana shirin gwamnatinsa na yin aiki tare da Ofishin shugabar ma’aikatan gwamnatin tarayya, wajen…

Read More »

Hukumar SUBEB ta Jihar Bauchi tayi alkawarin tabbatar da gudanar sashen ilimi yadda ya kamata a jihar.

Hukumar samar da ilimi bai-daya ta jihar Bauchi – SUBEB, tayi alkawarin tabbatar da gudanar sashen ilimi yadda ya kamata…

Read More »

gwamnatin jihar Bauchi ta tsara wasu dabarun yaki da sauyin yanayi ta hanyar dasa itatuwa

Kwamishinan Ma’aikatar gidaje da kula da muhalli ta jihar Bauchi Hon. Danlami Ahmed Kawule, yace gwamnatin jihar ta tsara wasu…

Read More »

Gwamnati Jihar Bauchi Ta Kaddamar da makon tunawa da ‘yan Mazan Jiya da sama da Nera Miliyan 10

Da Dumi Dumi: Gwamna Bala Abdulkadir Muhammad ya Kaddamar da makon tunawa da ‘yan Mazan Jiya da kimanin kudi sama…

Read More »

Gwamnatin Jihar Bauchi zatayi aiki da kafada da kafada da bangaren shari’a

Gwamna Bala Abdulkadir Mohammed ya ce rattaba hannu kan dokar gudanar da shari’a ta manyan laifuka (ACJL) 2023, da dokar…

Read More »

Gwamnatin Jihar Bauchi Ta nada Sabbin masu baiwa Gwamna shawara da masu taimaka masa

Gwamna Bala Abdulkadir Muhammad ya amince da nadin Sabbin mukamai na masu bashi shawari da kuma masu taimaka masa.

Read More »

Kwalejin kasa da kasa ta Al-Huda dake Bauchi ta yaye Dalibai 147

Kwalejin kasa da kasa ta Al-Hudda dake Bauchi, ta yaye Dalibai 147 daga ajujjuwan Haddahr Alqur’ani da Tarteel na Makarantar.…

Read More »

An bukaci alkalan gasar karatun kur’ani na jaha da su kasance masu adalci

An bukaci alkalan gasar karatun kur’ani na jaha da ke ci gaba da gudana da su kasance masu adalci wajen…

Read More »

KOTUN DAUKAKA KARA TA TABBATAR DA NASARAR SARKIN ALHAZAN BAUCHI

KOTUN DAUKAKA KARA TA TABBATAR DA NASARAR SARKIN ALHAZAN BAUCHI A MATSAYIN DAN MAJALISAR WAKILAI. Wata Kotun daukaka kara dake…

Read More »

ILIMI ZAI CIGABA DA SAMUN FIFIKO A KARAMAR HUKUMAR GIADE

ILIMI ZAI CIGABA DA SAMUN FIFIKO A KARAMAR HUKUMAR GIADE FIYE DA KOWANNE SASHE. Shugaban Kwamitin riko na K/hukumar Giade…

Read More »

AN BUKACI MAMBOBIN MAJALISAR DOKOKI SU SANYA AIKIN CIYAR DA MAZABUN SU GABA

AN BUKACI MAMBOBIN MAJALISAR DOKOKI SU SANYA AIKIN CIYAR DA MAZABUN SU GABA FIYE DA KOMAI NA SON RAAYIN SU.…

Read More »

HUKUMAR GUDANARWAR JAMI’AR ATBU TA BAUCHI FITAR DA SABON TSARIN BIYAN KUDIN MAKARANTA

HUKUMAR GUDANAR DA JAMI’AR ATBU TA BAUCHI TA FITAR DA SABON TSARIN BIYAN KUDIN MAKARANTA NA TSOFFI DA SABBIN DALIBAN…

Read More »
Back to top button
Social Media Auto Publish Powered By : XYZScripts.com