Koma Sashen Turanci

Koma Yanzu

Ilimi

Gwamnan Jihar Bauchi ya ware naira miliyan 396 da 963, don biyan kudin jarabawar NECO, da WAEC,

Gwamnan Jiha ya ware naira miliyan 396 da 963, don biyan kudin jarabawar da ake shiryawa daga waje ta Hukumomin…

Read More »

Gwamnan Jihar Bauchi ya taya murna wa Mahukuntan Jami’ar ATBU ta Bauchi, bisa yaye rukunin farko na dalibanta.

Gwamna Bala Muhammad na Jihar Bauchi ya taya murna wa Mahukuntan Jami’ar ATBU ta Bauchi, bisa yaye rukunin farko na…

Read More »

Uban Jami’ar ATBU yayi kira ga Gwamnatin Tarayya ta aiwatar da manufofin da zasu kawo sauyi a Jami’o’in Nigeria.

Uban Jami’ar ATBU ta Buuchi Adeyemo Adejudge yayi kira ga Gwamnatin Tarayya ta aiwatar da manufofi da shirye shiryen da…

Read More »

Shugaba Bola Ahmad Tinubu yayi alkawarin shirin gwamnatinsa, don inganta matsayin ilimi a kasar nan.

Shugaba Bola Ahmad Tinubu yayi alkawarin shirin gwamnatinsa zatayi anfani da dan abin dake hanunta, don inganta matsayin ilimi a…

Read More »

KADDAMAR DA AYYUKA A JAMI’AR ATBU BAUCHI.

Jami’ar ATBU ta Bauchi tayi kira ga Gwamnatocin Tarayya da jiha su taimaka wa Cibiyoyin ilimi da bukatun kayan koyarwa,…

Read More »

KADDAMAR DA AYYUKA A JAMI’AR ATBU BAUCHI.

Jami’ar ATBU ta Bauchi tayi kira ga Gwamnatocin Tarayya da jiha su taimaka wa Cibiyoyin ilimi da bukatun kayan koyarwa,…

Read More »

GWAMNA BALA YA YABA WA KWAMITIN MUSABAKAR AL-QURANI NA JIHAR BAUCHI.

Daga Yahuza Yahaya Doka: Gwmana Bala Muhammad na jihar Bauchi, ya cira hula wa Kwamitin musabakar al-Qurani mai girma na…

Read More »

Wani malamin addini Musulunci ya shawari iyaye suna tura yaran su Makaranta domin tashi da Tarbiya

Wani malamin addinin Musulunci imam Adamu Y liman ya tunatas da al’ummar musulmi, ta tura ‘ya’yanta zuwa makaranta, domin su…

Read More »

Gwamnatin Jiha ta dauki Kudirin Sanya farin ciki ga Daliban kwana na Jihar Bauchi

Kwamishinar ilimi ta jiha Hajia Jamila Dahiru, ta dauki matakin kan-da-garki, don tabbatar da ganin cewa daliban dake makarantun kwana…

Read More »

Gwamna Bala Muhammad yace Babban burin gwamnatinsa, shi ne maido da martabar ilimi a makarantun gwamnatin jiha da ya gushe, ta hanyar magance daukacin matsalar karancin ma’aikata a sashen.

Gwamnan ya bayyana haka ne lokacin da yake bude babban taron koli na ini biyu kan sha’anin ilimi, wanda aka…

Read More »

Hukumar SUBEB ta Jihar Bauchi tayi alkawarin tabbatar da gudanar sashen ilimi yadda ya kamata a jihar.

Hukumar samar da ilimi bai-daya ta jihar Bauchi – SUBEB, tayi alkawarin tabbatar da gudanar sashen ilimi yadda ya kamata…

Read More »

ILIMI ZAI CIGABA DA SAMUN FIFIKO A KARAMAR HUKUMAR GIADE

ILIMI ZAI CIGABA DA SAMUN FIFIKO A KARAMAR HUKUMAR GIADE FIYE DA KOWANNE SASHE. Shugaban Kwamitin riko na K/hukumar Giade…

Read More »

HUKUMAR GUDANARWAR JAMI’AR ATBU TA BAUCHI FITAR DA SABON TSARIN BIYAN KUDIN MAKARANTA

HUKUMAR GUDANAR DA JAMI’AR ATBU TA BAUCHI TA FITAR DA SABON TSARIN BIYAN KUDIN MAKARANTA NA TSOFFI DA SABBIN DALIBAN…

Read More »
Back to top button
Social Media Auto Publish Powered By : XYZScripts.com