Koma Sashen Turanci

Koma Yanzu
Ilimi

KIRAN MAIDO DA MAKARANTAR SAKANDAREN GWAMNATI TA KWANA A SADE

Daga Rabi’u Ishaq Muhammad Dan Majalisa Mai wakiltar Mazabar Sade a Majalisar dokokin jihar Bauchi Lawal Dauda, yayi kira ga…

Read More »
Labaran Duniya

USAID ZATA BADA HORO DON INGANTA ILIMI A BAUHCI.

Daga Musilm Lawan   Hukumar raya kasashe ta kasar Amurka – USAID ta ayyana shirinta na taimaka wa Jihar Bauchi…

Read More »
Addini

GWAMNA BALA YAYI BUDA-BAKI DA MALAMAI

Gwamna Bala Muhammad ya jinjina wa malaman addini a wannan jiha, bisa fahimtar juna dake tsakanin mabiya addinan musulunci da…

Read More »
Labaran Jiha

GWAMNATIN JIHAR BAUCHI NA SHIRIN SAKE BULLO DA SHIRIN “GYARA KAYANKA

Gwamnatin Jihar Bauchi tace tana kokarin ganin ta bullo da wasu dabarun sake kaddamar da Shirin gyaran halin al’umma, da…

Read More »
Ilimi

Gwamnan Jihar Bauchi ya ware naira miliyan 396 da 963, don biyan kudin jarabawar NECO, da WAEC,

Gwamnan Jiha ya ware naira miliyan 396 da 963, don biyan kudin jarabawar da ake shiryawa daga waje ta Hukumomin…

Read More »
Ilimi

Gwamnan Jihar Bauchi ya taya murna wa Mahukuntan Jami’ar ATBU ta Bauchi, bisa yaye rukunin farko na dalibanta.

Gwamna Bala Muhammad na Jihar Bauchi ya taya murna wa Mahukuntan Jami’ar ATBU ta Bauchi, bisa yaye rukunin farko na…

Read More »
Ilimi

Uban Jami’ar ATBU yayi kira ga Gwamnatin Tarayya ta aiwatar da manufofin da zasu kawo sauyi a Jami’o’in Nigeria.

Uban Jami’ar ATBU ta Buuchi Adeyemo Adejudge yayi kira ga Gwamnatin Tarayya ta aiwatar da manufofi da shirye shiryen da…

Read More »
Ilimi

Shugaba Bola Ahmad Tinubu yayi alkawarin shirin gwamnatinsa, don inganta matsayin ilimi a kasar nan.

Shugaba Bola Ahmad Tinubu yayi alkawarin shirin gwamnatinsa zatayi anfani da dan abin dake hanunta, don inganta matsayin ilimi a…

Read More »
Labaran Kasa

KADDAMAR DA AYYUKA A JAMI’AR ATBU BAUCHI.

Jami’ar ATBU ta Bauchi tayi kira ga Gwamnatocin Tarayya da jiha su taimaka wa Cibiyoyin ilimi da bukatun kayan koyarwa,…

Read More »
Labaran Jiha

TARON BITA DON KARA KWAZON ‘YAN JARIDAN GIDAN GWAMNATI.

A wani yunkurin tabbatar da kwatanta kwarewa a yayin yayata manufofi da shirye shiryen Gwamnatin Jihar Bauchi, mambobi Tawagar ‘yanjarida…

Read More »
Ilimi

KADDAMAR DA AYYUKA A JAMI’AR ATBU BAUCHI.

Jami’ar ATBU ta Bauchi tayi kira ga Gwamnatocin Tarayya da jiha su taimaka wa Cibiyoyin ilimi da bukatun kayan koyarwa,…

Read More »
Labaran Kasa

yan gudun Hijira fiye da dubu tara ne Gwamnatin jihar Bauchi da karba,

yan gudun Hijira fiye da dubu tara ne Gwamnatin jihar Bauchi da karba, wadanda suka tsero daga Mangu, Bokos da…

Read More »
Lafiya

Tsaftar Muhalli a Jihar Bauchi: Hukumar da abin ya shafa ta Jaddada kudirin Gomnatin jiha

Gwamnatin Jiha zata fidda sabuwar manufar kula da muhalli, wadda zata fayyace matakan gudanar da aikin tsabtar muhalli ta wata-wata…

Read More »
Labaran Jiha

An yi kira ga al’ummar Karamar hukumar Alkaleri da su mara baya ga manufofin Gwamnatin jiha

Anyi kira ga al’ummar K/hukumar Alkaleri da su cigaba da mara baya wa gwamnatin jiha, don su cigaba da more…

Read More »
Labaran Jiha

Zabubbukan cike gurbi na shekarar 2024: Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa ta tattauna da masu ruwa da tsaki

A shirye shiryenta na gudanar da zaben cike gurbi a wasu Jihohin kasar nan da lamarin ya shafa, Hukumar zabe…

Read More »
Labaran Jiha

Uwar gidan Gomnan Jiha ta marabci majalisar kungiyar mata ta kasa.

Uwar gidan Gwamnan jiha Hajia A’isha Bala Muhammad tayi alkawarin bada fifiko ga batutuwan da suka shafi mata a wannan…

Read More »
Labaran Jiha

Gwamna Bala ya yaba da Shugabancin Kungiyar ‘yan Jarida wajen aiki bisa kwarewa

Daga Muslim Lawal: Gwamna Bala Mohammed yace ya ji dadi da irin kyakkyawan shugabancin da Majalisar Kungiyar ‘yan jarida ta…

Read More »
Ilimi

GWAMNA BALA YA YABA WA KWAMITIN MUSABAKAR AL-QURANI NA JIHAR BAUCHI.

Daga Yahuza Yahaya Doka: Gwmana Bala Muhammad na jihar Bauchi, ya cira hula wa Kwamitin musabakar al-Qurani mai girma na…

Read More »
Labaran Jiha

Gwamna Bala ya ce Shugabannin Kungiyar Kwallon kafa ta Wikki sun gagara tabuka komai

Daga Muslim Lawal: Gwamna Bala Muhammad na jihar Bauchi, yace shugabannin Kungiyar kwallon kafa ta Wikki Tourist da suka gabata,…

Read More »
Labaran Jiha

MA’AIKATAR AYYUKA TA JIHAR BAUCHI TA MIKA WASU SASSA BIYU GA WASU MA’AIKATUN

Daga Jami’in Hulda da Jama’a na ma’aikatar. Ma’aikatar Ayyuka da Sufuri ta jihar Bauchi ta hannunta Sassanta biyu, ga wasu…

Read More »
Labaran Jiha

GWAMNATIN JIHAR BAUCHI TA GWANGWAJE HUKUMAR ‘YAN KWANA-KWANA TA JIHA DA KAYAN AIKI IRIN NA ZAMANI.

A yunkurinta na shawo kan karuwar aukuwar gobara a yankunan karkarar jihar Bauchi, Gwamnatin Jihar ta iza kaimi wa Hukumar…

Read More »
Ilimi

Wani malamin addini Musulunci ya shawari iyaye suna tura yaran su Makaranta domin tashi da Tarbiya

Wani malamin addinin Musulunci imam Adamu Y liman ya tunatas da al’ummar musulmi, ta tura ‘ya’yanta zuwa makaranta, domin su…

Read More »
Labaran Duniya

Kotun koli ta tabbatar da hukunc kotunan sauraron kararrakin zabein

Kotun koli ta tabbatar da hukuncin Kotunan sauraron kararrakin zabe da na daukaka kara, wadanda suka halalta zaben Gwamna Hyacinth…

Read More »
Labaran Duniya

NDLE ta kama wata mata da albarusai zata Kai wa Yan bindiga

Hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa – NDLEA, tace ta katse hanzarin wata mace mai kimanin…

Read More »
Ilimi

Gwamnatin Jiha ta dauki Kudirin Sanya farin ciki ga Daliban kwana na Jihar Bauchi

Kwamishinar ilimi ta jiha Hajia Jamila Dahiru, ta dauki matakin kan-da-garki, don tabbatar da ganin cewa daliban dake makarantun kwana…

Read More »
Lafiya

Majalisar dokokin jihar Bauchi Zata magance matsalar Ayyukan sashin lafiya

Majalisar Dokokin jihar Bauchi tayi alkawarin magance matsalolin dake ci wa ayyukan sashen kula da lafiya a matakin farko na…

Read More »
Labaran Jiha

Harkar Lafiya: An bukaci ma’aikatan kiwon lafiya su kara zage damtse

An bukaci ma’aikatan lafiya a Jihar Bauchi su kara sadaukar da kansu bisa aikinsu, don daga darajar aikin kula da…

Read More »
Labaran Jiha

Majalisar Dokokin jiha ta jaddada shiri na ganin an kyautata bangaren kiwon lafiya a jihar Bauchi

Kwamitin kula da lafiya da ma’aikata na Majalisar Dokoki ta jihar Bauchi ya bayyana shirinsa na tabbatar da ganin manufofin…

Read More »
Labarai

Gwamna Bala Mohammed ya bukaci jama’a su guji rudani da rashin yarda

Gwamna Bala Abdulkadir Mohammed na jihar Bauchi ya yi kira ga al’umma da kada su haifar da rudani da rashin…

Read More »
Labaran Jiha

Ziyarar neman hadin kai da goyon baya: Kungiyar Kwararrun Musulmai ta zo nan BRC

Kungiyar musulmi Kwararru, ta bidi goyon bayan gidan rediyon Bauchi – BRC, don kara inganta ayyukanta a duk fadin Jihar…

Read More »
Labaran Jiha

Sata da cinikayyar Yara kanana a jihar Bauchi: Majalisar dokoki ta Magantu.

Majalisar Dokokin jiha ta bayyana damuwa game da gungun wasu miyagu da suka kware a sata, safara da cinikin yara…

Read More »
Labaran Jiha

Miyetti Allah: An bukaci mambobi da su kawo karshen takaddama a tsakanin su.

Shugaban Kwamitin rikon kwaryar Majalisar K/hukumar Alkaleri Comrade Bala Ibrahim Mahamoud, yayi kira ga Kungiyar Miyetti Allah Reshen Alkaleri da…

Read More »
Labaran Jiha

Gwaman Jiha Ya Taya Al’ummar Jiha Murnar shiga sabuwar shekara

Gwamna Bala Abdulkadir Mohammed ya taya al’ummar wannan jiha murnar shiga sabuwar shekarar 2024, yana mai kira a garetaa ta…

Read More »
Labaran Jiha

KWAMISHINAN YADA LABARAI NA JIHAR BAUCHI YA TABBATAR DA SHIRIN GWAMNATIN JIHA NA SAMAR DA AIKIN YI GA MATASA

DAGA OKASHA DANMADAMI: Kwamishinan yada labarai da sadarwa Comrade Usman Garba Danturaki, ya tabbatar da shirin gwamnatin jiha ta yau,…

Read More »
Addini

ANYI KIRA GA ALKALAN MUSABAKAR AL-QURANI TA KASA DAKE GUDANA A JIHAR YOBE DA SU KASANCE MASU ADALCI WA DALIBAI MASU MUSABAKAR.

Daga Yahuza Yahaya Doka. An bukaci alkalan Musabakar al-Qurani mai girma ta kasa dake gudana yanzu haka a Damaturu, Fadar…

Read More »
Back to top button
Social Media Auto Publish Powered By : XYZScripts.com